Yanzu-yanzu Hamza Al'mustapha ya tona asirin wadda suka kawo Boko Haram da ƴan bindiga (Arewa)
English language versionCBC HausaWelcome to the news section of our blessed CBC Hausa channel, today our program will discuss the problem of Boko Haram.This site brings together three (3) videos that you should watch.First video is a video that was about three (3) years now from it released.The video was about a television interview with a security expert, Major Almustapha. They asked him the following questions:As a security expert how do you think the killings in this country will end?Answer:We have seen different governments in this country and we have been involved in many things.We also know that the security problem of Boko Haram in this country has been created by the use of our children since 1978.The enemy is using this opportunity to divide Hausa-Fulani.The only way for the Nigerian government to end this crisis is through improved security. The police must do their job and the military must do their job.But now our army is acting like a police force, because the military is not known for its role in the country.second videoThis video is about the efforts of some people who are trying to adjust the population, especially in our continent of Africa.third videothis is an old video of the former president of nigeria, General Sani Abacha.He speaks on how African countries like Nigeria have suffered from colonial rule.Finally, CBC Hausa gives a detailed commentary on these three (3) videos and how to find a solution to this problem.We are also seeking your advice on how to deal with this insecurity. You can send us a message by writing at the bottom of this video or our [email protected] Hausa Language Jama'a barka da zuwa sashen labarai na wannan tasha tamu mai albarka ta CBC Hausa a yau shirin namu zai tattauna akan matsalar boko haram.Wannan tasha tamu tattaro muku easu faifayayen bidiyo guda uku(3) da yakamata muyi nazari akansu.Bidiyo na farko shine wani bidiyo da yakai kimanin shekara uku(3) da saki. Bidiyon yana magana ne akan wata tattaunawa da wata gidan talabijin sukayi da wani masani a fannin tsaro wato manjo almustapha. Sun masa tambayoyi kamar haka:A matsayinka na masani a fanni tsaro ta yaya kake gani za'a kawo karshen kashe-kashe a ƙasar nan?Amsa: Mun ga gwanati iri-iri daban-daban a kasar nan sannan mun shiga abubuwa da dama .Sannan mun san matsalar tsaro wato boko haram a kasar nan kir-kiro ta akayi ta hanyar amfani da yaran mu tun shekarar 1978.Maƙiya na amfani da wannan damar domin su raba kan Hausa-fulani.Hanyar da gwanatin Nigeria zata kawo ƙarshen wannan matsalar shine ta hanyar inganta tsaro. Dole ne abar ɗan sanda yayi aikin sa sannan shima soja yayi nasa aikin.Amma yanzu sojojin mu suna aiki ne irin na ƴan sanda, domin shi soja ba'a san shi da aikin cikin ƙasa ba.Bidiyo na BiyoWannan bidiyon yana magana ne akan yunkuri wasu mutane masu ƙoƙarin dai-daita yawan al'umma musamman a wannan nahiya tamu ta africa.Bdiyo na Uku wannan wani tsohon bidiyo ne na tshon shugaban ƙasar nigeria, ganar muhammad sani Abacha.Yayin da yake magana akan yadda ƙasashen irin Nigeria suka sha wahala a wajan turawan mulkin mallaka.Daga ƙarshe CBC hausa tayi cikyakkyan sharhi akan waɗannan bidiyoyi guda uku(3) da yadda za'a samu mafita akan wannan matsalar.Sannan muna neman gudunmawar shawara daga gare ku akan yadda za'a magance wannan matsalar ta rashin tsaro. Zaku iya aiko mana saƙo ta hanyar rubutawa a ƙasan wannan bidiyon ko kuma imail ɗin mu. [email protected]#arewa_24 #dalatop_tv_news #bbc_hausa #naziru #tafseer #kanny_wood #adam_zango #saira_movies #izzar_so #mumbarin_sunnah #aminiya_tv #ramadan_kareem #top_hausa_tv #360_hausa_movies #muryar_hausa_tv #bbc_news_hausa #murna_hausa_top_tv #dalatop_news #dalatop_24 #kannywood_empire #kannywood_exclusive_tv #kannywood_entertainment #maishadda_global_resourses #hausa murna_tv #dj_ab #sheikh_haifan #sheikh_guruntum #sheikh_kabiru_gombe #sheikh_fantami #sheikh_albani_zaria #alfurqan_walhuda_tv #bakori_tv #freedom_radio