Namenj is a Nigerian Afropop and Afrobeats singer and songwriter from Nigeria.Download & Stream Here: https://empawaafrica.lnk.to/NamenjDamaStream on Boomplay https://bit.ly/3v1cwmLLyricsBaby Ina kwana Baby Ina gajiya Shin kin tashi Lafia Rabin Raina Soyayya da Kafiya Nake miki kin jiya Tabbas kin iya soyayya Rabin Raina Daama Da ke Na fara Haduwa Da Na yi Aure Tuntuni Zama Dake Akwai Karuwa Hakika ni kina Burgeni Daama Da ke Na fara Haduwa Da Na yi Aure Tuntuni Zama Dake Akwai Karuwa Hakika ni kina Burgeni Wayyo Soyayya Na da dadi Lobayya Na da dadi Amma dake Tafi dadi Wayyo Soyayya Na Da dadi Lobayya Na da Dadi Amma dake tafi dadi Daama Zaki yarda da duk batunsa Na soyayyane Kema ki amince Da kuddirinsa Na alhairi ne Wanda Tasiri ne A Zuciya ki zaune Ya Baki zuciya Tai duka kyauta autar maZan so ki bi yardaKi gaya masa kin ragi tsada Ni batun Na jaddada ki gwada Min zaki mutulta. Ki dakata Kiji yanmata A yau bikinku muke Fata Mun shaida kun zama yan gata Ki tausawa ma sa Raina Kaunarki Ta kama ni tun farko Ni fatana ni da ke muyi Karko Aurenmu Da ni da ke yai karko Mu haifi yaya ma su Albarka. Daama Da ke Na fara Haduwa Da Na yi Aure Tuntuni Zama Dake Akwai Karuwa Hakika ni kina Burgeni Daama Da ke Na fara Haduwa Da Na yi Aure Tuntuni Zama Dake Akwai Karuwa Hakika ni kina Burgeni Wayyo Soyayya Na da dadi Lobayya Na da dadi Amma dake Tafi dadi Wayyo Soyayya Na Da dadi Lobayya Na da Dadi Amma dake tafi dadi Soyayya dadi Soyayya dadi Soyayya dadi Soyayya dadiConnect with Namenj Facebook: https://www.facebook.com/namenj1Instagram: https://www.instagram.com/namenj/Twitter: https://twitter.com/namenjKeep up to date here:
http://www.empawaafrica.com/
https://www.instagram.com/empawaafrica/
https://twitter.com/emPawaAfrica
Watch emPawa 100 Videos Here: https://bit.ly/31hURbD
Watch emPawa Africa Exclusives Here https://bit.ly/2Mypea9
Watch emPawa Room Here: https://bit.ly/2XEcXFq
Watch emPawa Live Here: https://bit.ly/2XLvj8z
#Namenj #HamisuBreaker #Dama