Daga Kannywood Ep 10: Yadda na tsinci kaina a shirin Izzar So - Nakowa
Jarumin #Kannywood Musa Mustapha da aka fi sani da Nakowa ya bayyana yadda ya soma harkar Film har ya tsinci kansa a shirin Izzar So mai nisan zango.Nakowa ya amsa tambayoyi da dama da suka shafi rayuwarsa a wannan tattaunawa.#IzzarSo #IzzarSoSabonSalo #UmarHashim #BakoriTV #bakoritvizzarso #AishaNajamu