Daga Kannywood Ep 9: Halin da na shiga bayan rasuwar Mustapha Waye - Hajara Izzar So
Jarumar Kannywood Aisha Bloody da aka fi sani da Hajara Ƴar Matawalle a shirin Izzar So ta bayyana halin da ta shiga bayan rasuwar Darakta Nura Mustapha Waye.Bloody ta ce, soyayya da maganar aure a tskaninsu ta yi ƙarfi kafin rasuwarsa.Ku kalli cikakkiyar tattaunawar inda ta soma da bada tarihin rayuwarta tun farko.