...Daga Bakin Mai Ita tare da Junaidiyya ta Gidan Badamasi - BBC News Hausa
Daga Bakin Mai Ita wani shiri ne na BBC Hausa da ke kawo muku hira da fitattun mutane kan wasu abubuwa da suka shafi rayuwarsu zalla.A wannan kashi na 103, BBC ta tattauna da Maryam Shu'aibu Usman wacce aka fi sani da Meera ko kuma Junaidiya a cikin shirin Gidan Badamasi, inda ta amsa tambayoyin da suka shafi rayuwarta.