Tashin hankali ya kara Kamari a Gidan Malam Musa, inda hakurin Baraka ya kare, ta dauki mataki mafi zafi yayinda a bangaran Nazir da alawiyya suke ganin nesa tazo kusa, amman hakan bai tabbata ba, don ganin yanda zata kaya ku kalli shirin dadin kowa kasha na 44